Umarnin dafa abinci
- 1
Ki dafa doyarki ta dahu
- 2
Sai ki tsame ta daga ruwa, ki zuba a turmi tare da jajjagen tarugun da kika soya, da maggi da spices. Sai ki kirba har komai ya game
- 3
Sai ki rika mulmulawa in to balls ki aje aside
- 4
In kin gama sai ki fasa kwai ki sa maggi da spices da grated tarugu da albasa, ki kada kwan
- 5
Sai ki rika saka balls din nan a cikin kwan
- 6
Sai ki rika tsamowa kina soyawa a cikin mai
- 7
Idan ya soyu sai ki tsame ki sa a collander ya tsane
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Nama da kwai


Semolina meatpie


Dambun Nama
Dambun Nama Yana da Dadi sosai. Iyalaina sunji dadin sa.


Doya da sauce in kwai
Ina son doya sosai kuma inajin dadinshi.


Yam Balls


Kollon doya mai nikakken nama
#Bornostate wannan kollon doyan yarana sunji dadinsa sosai


Dafaduka da farfesun kaza
Dafaduka tareda parpesu kowane irine akwai dadi sosai


Gasasshen nikakken nama


Dafaffen doya da source din kwai
#kadunakitchenhuntchallenge Yayi dadi agwada aji


Awara da sauce din cabbage da minced meat
#kadunaState Naci wannan hadin a gidan yayata ya min dadi sosai shi ne na gwada kuma yayi dadi sosai.


Miyar kwai (egg sauce)
Miyar kwai tanayimin dadi sosai,iyalina kuma suna so,nakanyi muci da bread mukuma hada da ruwan shayi. #sahurrecipecontest


Yam kebabs
#kanostate


Doya da source


Soyayyar doya da kwai
Wannan Karin kumallo yana qara lahiya da kuzari ga dadin baa magana saboda diyar akwai burshi.


Tsiren nikakken nama
#namansallah.wannan hanya ne mafi sauki wajen sarrafa Naman layya da baya bukatar wani abubuwa Kuma za a iya cinshi ta hanya daban daban kamar da abinci irinsu shinkafa ko burodi kamar yanda nima naci nawa da iyalaina Kuma maigida ya Yaba sosai#NAMANSALLAH


Faten Doya
#girkidayabishiyadaya


Dankali mai nama


Kollon doya


Sandwich a saukake
Girkin yanada dadi sosai ga kara lfy gashi baida nauyi ya hada kayan marmari, mukan ci shi yayin sahur hade da ruwan dumi me lemon da sugar. Yana taimakawa ya rike ciki. #sahurrecipecontest


Yam balls mai nama


Meat roll
Inason Duk abinda aka gasa Musamman ace da nama a ciki.#2909


Simple spaghetti,
#sokotostate


Soyayyar Doya da dambun kwai


Fatan doya
#TeamTree


Yam Balls


Dafaffen doya da miyarkwai
Doya da miyarkwaiGirki ne medadi dagina jikiGwadashi a yau kaikibari abaki labari


Soyayyen dankali da kwai
Inason dankalin turawa sosai musamman idan aka hadashi da kwai. Iyalaina sunji dadin shi sosai.


Soyayyar miyar guro danya
Na yima maigidana wannan miyar kuma yaji dadinta sosai.


Sauce din nama da kayan lambu
Na dafa shi ma iyali Don jin dadin su da karin lafiya


Faten doya da Nama

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16299013
sharhai