Umarnin dafa abinci
- 1
Farko zaki hada fulawa gishiri sugar da yeast sai kisa ruwa ki kwaba ki barshi a Rana ya tashi.
- 2
Kisa Mai a wuta idan yayi zafi sai ki Fara sawa kadan kadan har ki gama.
- 3
Ki sa madaran ruwa sai ki barbada kwakwa da candy aci dadi lafiya.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
Coconut puff puff
Canja samfarin abunda aka saba dashi yanasa iyalai farin ciki, akullum farin cikin iyalina shine burina.#puffpuff #fanke#panke Meenat Kitchen -
-
-
-
-
Gireba me shapes
Gsky Ina son gireba sosae shiyasa bana gjy d yinta don ko jiya nayi dazu ma Ina zaune naji Ina son ci b Shiri na tashi nayi Zee's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Fluffy puff puff
#FPPC fanke yana daya daga cikin abincin dana keso shiyasa nakan yishi ko yaushe musamman da safe idan zanyi breakfast😋kuma gashi da sauki sosai wajen yinshi ga saukin kashe kudi ma😆.nagode Ummu ashraf kitchen -
-
Fanke (puff puff)
Yara na suna son fanke,don haka in yin shi akai akai.#Kadunacookout Sophie's kitchen -
Panke (puff puff)
Wato Ina matukar son panke Amma jefawa na bani wuya. Ni kuma nasa naci akan sai na koya wasa wasa inata trying na cup daya zuwa biyu Amma gashi ayau na zama gwana wajen yin panke Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
-
-
-
-
-
Fanke (puff puff)
Babu wahala ga saukin yi wajan karin kumallo kuma yayi Dadi sosae Zulaiha Adamu Musa -
Milk cracker
Milk cracker Na da dadi sosai GA saukin yi,gashi baya Shan mai.sannan zaki iya cinsa haka ba sai kin hada da mahadi ba,gashi da auki.sai kin gwada,zaki iyama yara suje skul dashi ,kin huta da bada kudin break. R@shows Cuisine
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16335420
sharhai