Kayan aiki

  1. 1/2mudu shinkafa
  2. 1&1/2 tablespoon yeast
  3. 1 tspbaking powder
  4. 1/2 cupsugar
  5. 1/2 tbspsalt
  6. 1-2egg
  7. 1/2 Cupoil
  8. 1medium onion

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke shinkafa ki jika na 10h, sai ki diba 1 cup ki dafa ki barta ta huce.

  2. 2

    Ki hadata da sauran shinkafar ki yanka albasa kai a nika, bayan nan kisa yeast ki barshi ya tashi for 2h.

  3. 3

    In yayi sai ki cire, haka zaki cigaba da yi har ki kammala.

  4. 4

    Kisa sugar, salt, baking powder egg sai ki motsa da kyau, kisamu non-stick pan kisa mai idan yayi zafi ki zuba kullun ki rufe,

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

sharhai (4)

Similar Recipes