Taliyar

khadijah yusuf
khadijah yusuf @cook_25951409

#taliya Dedicated to my late brother Allah ya Maka rahama. Yana matukar son taliya

Taliyar

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#taliya Dedicated to my late brother Allah ya Maka rahama. Yana matukar son taliya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40mins
3 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

40mins
  1. 1

    Bayan ruwana ya tafasa sai na zuba soyyayen markade sannan na karya taliyar na zuba.

  2. 2

    Sai na zuba maggi, gishiri, curry, black pepper, Mai, jajjagen albasa da attarugu da citta

  3. 3

    Sai na bar taliya tayi laushi sannan na sauke.

  4. 4

    Sai na had taliyar da chilled cucumber juice

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadijah yusuf
khadijah yusuf @cook_25951409
rannar
Love trying new recipes✨
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes