CookpadCookpad
แขก
ลงทะเบียนหรือเข้าสู่ระบบ
บันทึกและเขียนสูตรอาหาร ส่งรูป Cooksnap และอีกมากมาย
  • ค้นหา
  • พรีเมียม
    • สูตรที่ได้ Cooksnap มากที่สุด
    • สูตรที่มีคนดูมากที่สุด
  • พรีเมียม
  • กิจกรรม
  • FAQ
  • ส่งข้อเสนอแนะ
  • ภูมิภาค
  • ห้องเก็บสูตร
ห้องเก็บสูตร
ถ้าต้องการสร้างห้องเก็บสูตรของคุณ โปรด ลงทะเบียนหรือเข้าสู่ระบบ
CookpadCookpad
ภาพปกโพรไฟล์ของ Afaafy's Kitchen
Afaafy's Kitchen

Afaafy's Kitchen

@mohana10
Kano
  • บล็อก
178 กำลังติดตาม 329 ผู้ติดตาม
แก้ไขโพรไฟล์
  • สูตร (74)
  • Cooksnap (15)
  • Dankalin hausa mai qayau qayau

    Dankalin hausa manya biyu • Maggi • Spices • Mai • Yaji
    • 30 mins
    • 4 yawan abinchi
  • Dambun shinkafa

    Rabin kwano da kwata na shinkafa barzajjiya • Zogale na dari biyu • Gyadar miya ta dari biyu • Albasa babba da qarama daya • Attaruhu • Ajino moto daya • Maggi star(yadda zai isa) • Masoro da • Mai rabin kwalba • Ruwa
    • 2hrs
    • 12 yawan abinch
    • 1
  • Chocolate da red velvet cake

    Kofi uku na fulawa • Kofi daya da rabi na sugar • daya na baking powder da baking soda Tsp • Kofi daya na mai ko narkakken butter • Kofi daya da rabi na buttermilk • Qwai biyu • da rabi na food color ja Tsp • na cocoa powder Tbsp • Babban cokali daya da rabi na flavor • Kofi daya na flour • Rabin kofi na cocoa powder • Rabin qaramin cokali na baking soda •
    • hr 2 da min 30m
    • 6 yawan abinchi
  • Soyayyiyar shinkafa da lemon mangwaro

    Kofi biyu da rabi na shinkafa basmati • Mai Kofi daya • Karas manya guda uku • Koren wake guda goma • Albasa • Masarar gwangwani daya • Nama(za6i) • Star anise • Curry qaramin cokali daya • Thyme qaramin cokali daya • Rice and pasta mix • Seasoning •
    • hr 1 da min 15m
    • 4 yawan abinchi
  • Butter chicken

    Kilon kaza • Tumatur guda hudu • Tumatur na leda (rabin kofi) • Albasa guda daya babba • Attaruhu guda uku • Qwallon cashew guda • Butter kofi daya • Sinadarin dandano • Chicken masala • Garin paprika • Garin coriander • Garam masala •
    • hr 2mintuna
    • 4 yawan abinchi
  • Miyar kayan lambu

    Karas manya guda goma • Albasa babba daya da rabi • Yalo guda biyu(eggplant) • Tattasai kore da ja manya guda bibbiyu • Tumatur guda biyar • Cauliflower qwallo daya • Kabeji madaidaicin qwallo daya • Soyayyar kaza • Attaruhu • Niqaqqen citta da • Ruwan nama • Sinadarin dandano •
    • minti 50mintuna
    • 10 yawan abinchi
  • Cake mai tabin strawberry

    Kofi daya da rabi na fulawa • Rabin kofi na sukari • Rabin kofi na man gyada • Kwai guda uku • bakar powder • Rabin cokali na flavor • Rabin cokali na kala • Kofi daya na whipping cream • Madarar hollandia mai dandanin strawberry
    • hr 1 da min 30mintuna
    • 2 yawan abinchi
  • Alala

    Kofi uku wake • Attaruhu • Tattasai • Albasa babba 1+lawashi • Manja kofi daya • Sinadarin dandano • Crayfish cokali 1 • Qwai dafaffe
    • 1 hour
    • 7 yawan abinchi
  • Bhindi masala(miyar kubewa)

    kubewa • Albasa babba biyu • Tumaturi hudu • Nama(za6i) • Shambo guda hudu • Attaruhu hudu • Bay leaves • qaramin cokali na curry • qaramin cokali classic mix • qaramin cokali na tandoori masala • qaramin cokali na garam masala • qaramin cokali na biryani masala •
    • min 20mintuna
    • 5 yawan abinchi
    • 1
  • Butter cookies (yanayin narkewa😫♥️)

    Kofi biyu na fulawa • butter • Kofi daya na sugar na gari • na majinar bature🤒(condensed milk) Cokali 2 • Qwai daya • na gogaggen bayan lemo(orange zest) Cokali 1 • Rabin qaramin cokali na garin girfa • na Corn fulawa Cokali 1 • Ruwa cokali daya • Piping bag daya • A nozzle • Takardar gashi(parchment paper)
    • 35 mins
    • 4 yawan abinchi
  • Lemon moctail na shudin (blue)curacao 😫💃

    Kofi daya na sukari • Kofi daya na ruwa • na orange zest(gogaggen bayan lemon zaqi) Cokali • Rabin qaramin cokali na garin girfa(cinnamon) • na ruwan lemon tsamin Cokali • na Shudiyar kala ta abinci Cokali • Kofi daya da rabi na fasasshiyar qanqara • Rabin kofi na lemon mirinda(dandanon tuffa) • Rabin kofi na lemon sans
    • 15 mins
    • 2 yawan abinchi
  • Farantin dankali

    Dankalin turawa guda biyar(madaidaita) • Fulawa kofi daya • Corn fulawa rabin cokali daya • Dambun nama rabin kofi • Albasa • Attaruhu • Karas guda biyu • Ja da koren tattasai • Parsley • Sinadarin dandano • Curry • Cumin •
    • minti 40mintuna
    • mutane 3 yawan
    • 1
  • Niqaqqen kayan marmari(smoothie)

    gwanda • Tuffa guda biyu • Inibi guda goma • kofi na ruwan sanyi • Zuma cokali biyu
    • 10 mins
    • 3 yawan abinchi
  • Gasasshen naman rago(tsire)

    Rabin kilon naman rago • qaramin cokali na garin cumin • qaramin cokali na garin rosemary • Sanda daya na kimba(garinshi) • Sinadarin dandano • Attaruhu • Rabin cokali na vinegar • Kofi biyu na garin quli • Garin yaji • Sinadarin dandano • Gishiri dan kadan • Koren tattasai •
    • hr uku
    • 4 yawan abinchi
  • Gasasshen nannadadden burodi mai kifi

    Kofi 2 da rabi na fulawa • yeast • baking powder • na butter Cokali 2 • gishiri • Ruwa(yadda zai isa) • Qwai daya(domin gashi) • Kifin gwangwani guda uku • Albasa mai dan girma • Attaruhu(yadda ake so) • Rabin hannu na yankakken parsley • Curry •
    • hr 1mintuna
    • 4 yawan abinchi
    • 1
  • Gasasshiyar alala

    Kofi hudu na markaden wake • Kofi daya na ruwan zafi • Kofi daya na manja • Rabin kofi na man gyada • Lawashi • daya na garin cray fish • Sinadarin dandano(onga na shrimp) • Koren tattasai • Albasa • Jan tattasai • Dafaffen qwai
    • 3 yawan abinchi
  • Hadin shinkafa mai kayan lambu

    Kofi uku na shinkafa(wadda ta dauko dahuwa bata qarasa ba) • butter • Nau'in naman da ake so • Kofi daya na karas(yankakke) • Kofi daya na koren wake(yankakke) • Rabin kofi na yankakken koren tattasai • kofi na cauliflower • Albasa yankakkiya(yadda ake son yawanta) • Cikin hannu na yankakken parsley • Sinadarin dandano • Kayan qamshi,tafarnuwa,curry da garin yaji
    • hr 1 da min 30m
    • 4 yawan abinchi
  • Gasasshen kifi da miyar kayan lambu

    Kifi karfasa guda biyu(madaidaita) • Dankalin turawa(guda 15) • Kabeji madaidaici • Albasa babba daya • Attaruhu(yadda ake son yaji) • Tumaturi guda biyu • Sinadarin dandano • Curry • Sinadarin dandano guda biyu • Garin yaji cokali daya • Albasa(a yayyanka qanana qanana) • Thyme •
    • hr 1 da min 30m
    • 2 yawan abinchi
    • 1
  • Girgijen madara na cakuleti

    Kofi daya na na whipped cream (mai sanyi) • kofi na majinar bature(condensed milk) • biyu na nutella • Dogayen sanda biyu na cakuleti • whipped cream • biyu na nutella
    • minti goma
    • 2 yawan abinchi
  • Dambun kifi

    Kilo daya na kifi(tarwada) • Attaruhu(yadda ake so) • Albasa babba daya • Sinadarin dandano • Thyme • Citta • Curry • Mai cokali uku
    • 30mintuna
    • 2 yawan abinchi
ดูเพิ่มเติม

เกี่ยวกับเรา

Cookpad มุ่งมั่นที่จะช่วยให้การ ทำอาหารสนุกทุกวัน เพราะเราเชื่อว่าการทำอาหารเป็นกุญแจสู่ชีวิตที่มีความสุขทั้งร่างกายและจิตใจ ส่งผลดีต่อผู้คน สังคม และสิ่งแวดล้อม เราสนับสนุนคนรักการทำอาหารทั่วโลกให้ ช่วยเหลือกันและกัน ผ่านการแบ่งปันสูตรอาหารและประสบการณ์การทำอาหาร

สมัครใช้งานพรีเมียม เพื่อใช้งานฟีเจอร์พิเศษและรับสิทธิประโยชน์มากมาย

คอมมูนิตี้ของ Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 ดูทั้งหมด

ดูเพิ่มเติม

Cookpad พรีเมียม ร่วมงานกับเรา ข้อเสนอแนะ บล็อก เงื่อนไขการให้บริการ หลักเกณฑ์ชุมชน นโยบายความเป็นส่วนตัว คำถามที่พบบ่อย

ดาวน์โหลดแอป

เปิดแอป Cookpad บน Google Play เปิดแอป Cookpad บน App Store
Copyright © Cookpad Inc. สงวนลิขสิทธิ์
close