Roasted chicken sauce

Ina sayan kaza mai hade da sauce da mu ke jin dadin sa sosai da ni da 'yan uwa na.Na gwada yin chicken sauce din kuma ya fito daidai.
Roasted chicken sauce
Ina sayan kaza mai hade da sauce da mu ke jin dadin sa sosai da ni da 'yan uwa na.Na gwada yin chicken sauce din kuma ya fito daidai.
Steps
- 1
Za ki yanka kaza ji sai ki wanke ki bari ta tsane
- 2
Sai ki jera a baking tray mai foil,ki barba gighiri maggi da spices sai ki gasa a oven
- 3
Sai ki zuba mai a tukunya,ki zuba nikakken tattasai da albasa ki soya.sai ki zuba ruwa
- 4
Ki sa spices da maggi sai a zuba gasasa kazan a ciki arufe a bari ta dazu sai tayi laushi
- 5
Sai ki yanka cabbage da albasa
- 6
Idan ya kusa dafuwa,sai a zuba acikin kazar ki bari ya kara dafuwa na minti 10 sai albasa da kabeji sunyi laushe sosai
- 7
Sai ayi serving hakanan ko aci da shinkafa,talliya ko doya
Similar Recipes
More Recipes
-

Alex Prescott
-

Cinnamon Swirl American Pancakes
Crumbs & Chaos
-

Brandon W. -

Keshma Raichura
-

Keshma Raichura
-

Jigisha Modi
-

Healthy Faradi Dessert(Desiccated coconut)
Bina Anjaria
-

Easy Korean-Style Ham Cheese Toast Recipe 🥪
AllDay Meal
-

Zhenyang Xue
-

Misti Aloo Kofta Curry / Sweet Potato Kofta Curry
Madhumita Bishnu
-

Cheesy chicken and mushroom casserole
Chef Nena
-

Hi, its me! -

Amazing Grace’s (aka TeenChef)
-

Jagruti Jhobalia
-

kristle -

Laju Gehani
-

Red sauce pasta with vegetables
Fariah Javied
-

Sweet And Sour Raw Mango Pickle
Krishna Biswas
-

Kalpana Solanki
-

Indrani Chatterjee
-

kristle -

@Om Ziyad_Kitchen
-

Ameena Muhammed




















Comments (2)