Steps
- 1
A hada sukari,margarine ayi ta buga su Sai sun hadu Sai a fasa Kwai a hada a cigaba da bugawa Sai sukari ya narke.
- 2
A tankade fulawa Sai a zuba ta Akan Kwan a hada tare da bakar Hoda da kuma gishirin Sai a cakuda gaba daya a hada Sai sun hadu gaba daya Sai a zuba madarar aci gaba da hadawa Sai ya kwabu sosai.Da tauri za'a kwabashi idan Kuma yayi tauri da yawa Sai a sa dan ruwa kadan.
- 3
A sami katakon kicin Sai a Dora akai a yaiyanka kanana sannan Sai a dora mai a wuta a soya shi Sai ya soyu sai a kwashe.
Similar Recipes
More Recipes
-

Gary Waite
-

subha suresh
-

Honeycomb (Cow Stomach & Intestine) Tripe Stew/Curry
umuhire pacific
-

subha suresh
-

Laju Gehani
-

Dawnann68s
-

Buckwheat with Mushrooms and Avocado
Dawnann68s
-

Krishna Biswas
-

Dawnann68s
-

Old Delhi's Famous Shahi Sheermal
Sanuber Ashrafi
-

Christina
-

Mary
-

jenscookingdiary
-

maria Tasawer
-

Umbreen Musa
-

mumeena’s kitchen
-

Momal Musa
-

Uzma Babar
-

Deep fried fish fillet on a bed of sautéed vegetables & pea purée
Maryam Dasuki Nakande -

Aruna Thapar
-

Aruna Thapar
-

Bushra Mazhar
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10770064









Comments