Steps
- 1
Zaki fara zuba kifinki a roba mai dan girma sai ki zuba ruwan dumi a kai ki zuba ganyen naa naa da kika daddaka da ruwan lemon tsami sai ki jujjuya sannan ki wanke dattin kifin tas ki tsane a colander sai ki kara daurayewa.ki dan barbada masa gishiri ki bar ruwan ya tsane sai ki soya ki tsame ki ajiye a gefe.
- 2
Ki wanke timatir dinki ki raba kowanne gida hudu sai ki zubashi a blender ko food processor ki markada.ki dora tukunya mai dan girma akan wuta sai ki zuba mai. Idan mai yayi zafi ki zuba albasa da kika yanka da tarugu hade da ginger and garlic pastes dinki ki soyasu tsawon mintuna uku.sai ki zuba timatir dinki ki dan diga ruwan kanwa sabida tsami ko kisa baking powder.ki jujjuya sosai kisa gishiri,curry,thyme,garin coriander da fennel sai ki juya ki rufe.
- 3
Bayan kaman mintuna goma Sha biyar sai ki bude kisa maggi da kifin ki jujjuya ki rage wuta. A haka zaki bar shi ya karasa a hankali har sai Kinga mai ya taso. Zaa iya cin wannan miya da shinkafa,taliya,doya, couscous ko sinasir.
Similar Recipes
More Recipes
-

Carla Bolaños
-

Bhavnaben Adhiya
-

Japanese Green Peppers and Enokidake Mushrooms Fry
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Golden Chicken and Autumn Vegetables
Cluelesskitty
-

Pulao with Sprouted Basmati Rice, Coconut Milk and Vegetables
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Slow Cooker Spaghetti Bolognese
Cook1999 -

Kulsoom Bukhari
-

Moo’s Recipe Box
-

California Whole Grain Waffles/ Pancakes
Claudia Carter
-

Lauren
-

Chilean lentils in slow cooker
javi.toro
-

Pallavi Shekhar
-

Nandhu Smart
-

Dounuts With Homemade Chocolate
Tanmmab Ch
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Dates and Cornflakes Energy Bites
Vanitha Bhat -

Miss Shyle‘s addiction
-

Cheesy keema stuffed hash brown
Nilanjana -

Vanitha Bhat -

Dimple Ahuja
-

Nishu Rana












Comments