Steps
- 1
Ki zuba flour a bowl kisa baking powder da gishiri kadan ki motsa
- 2
Sai ki fasa kwai ki zuba a ciki kisa butter ki motsa sosai sai ki zuba ruwa kadan ki kwaba kamar kwabin cin cin ki rufe ki aje shi
- 3
Ki fere dankali ki dafa shi,ki dafa nama ya dahu sosai sai ki daka nama ki rarraba da hannun ki sai ki yanka dankali kanana
- 4
Ki jajjaga taruhu da albasa,ki Dora Mai kadan a wuta ki soya kayan miyanki da da nama kisa Maggie da curry da gishiri kadan
- 5
Sai ki juye su a kwano ki zuba yanka kken dankalin ki ki motsa sai ki ringa dibo kwabin da kakayi ki murza ki zuba kayan hadin ki
- 6
Ki sa fork ko abin manne bakin meat pie ki Danne,idan kin gama sai ki soya ko ki gasa a oven.
Similar Recipes
More Recipes
-

Chicken and Pesto Rice with Peas
Ricardo
-

Tom Jacobs -

Vietnamese-style chicken noodle bowls
Mark Baldwin
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Ryan
-

Madhumita Bishnu
-

Layla (lulu)
-

Christina
-

Filet Mignon w/ Bacon-wrapped Shrimp over Spiced Bok Choy
The Cast Iron Soulé
-

Elyse Rose
-

Catherine Malvicino
-

Iiyah Mwithi
-

Bhawana Vyas
-

Maggie Karis
-

Rupali Kolvekar
-

Anuradha kulkarni
-

Farzana Memon
-

Cabbage with fish head and tail
Sunita Chakrabarty
-

Mahreen Rauf
-

Krishna Biswas













Comments