Dambun shinkafa with peppered fish...
Lunch and dinner idea...
Steps
- 1
Normal yadda kikeyin dambunki zakiyi amma a hawa na biyu bayan na turara shinkafar hawa na farko.. To a hawa na biyu nazuba su zogale, attaruhuna, Gyada dasauransu banbancinsu da normal dambu shine nasaka yankakken carrots a hawa na biyu na hadashi dasauran kayan....
- 2
For the peppered fish.... nadauko kifina nawanke nazuba fish seasoning akai senasoya.. Nasamu pan nazuba Mai kadan nazuba grated scotch bonnet da albasa, ginger and garlic paste onga, seasoning kadan kijuya susoyu sekizuba soyayyen kifinki kijuya kirufe kibar kayan miyar yakama jikin kifin shikenan sekisauke.. Kici da dambunki Kisoya Mai me tafarnuwa da Yaji kici da shi.. Enjoy
Similar Recipes
More Recipes
-

No-Churn Ice Cream Base with Whipping Cream
Priyangi Pujara
-

Power-Packed Bajra Kuler | Heritage Energy Boosters
Krishna Dholakia
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Arezu
-

10 Minutes Nutritional Salsa 🥗
Anoli Vinchhi
-

Susmita Patnaik
-

Leftover Japanese rice in sushi
Madhumita Bishnu
-

Deepa Rupani
-

Heenaba jadeja
-

Sampada Shrungarpure
-

Chef Bryce
-

beverly5772 -

Sandra
-

Robert Gonzal
-

kecruz92
-

mariam
-

Amita Panchal
-

kamini korepu -

Durreshahwar Khan
-

ssbasil_flower
-

Lovely Adhikari
-

John A
-

Walies Flavour Services
-

Jesse Wilson
-

Nitya Lakhan Rudra




Comments (7)