Miyar Oha

Wanan miyar ta samo asali me daga kudancin Nigeria. Miyar ta na da dadi sosai Kuma akwai kayan Hadi buhu buhu😊 Amma dai maigida zai jinjina Miki.
Miyar Oha
Wanan miyar ta samo asali me daga kudancin Nigeria. Miyar ta na da dadi sosai Kuma akwai kayan Hadi buhu buhu😊 Amma dai maigida zai jinjina Miki.
Steps
- 1
Wanan miyar sunan ta Yar ubansu😅
- 2
Shi cocoyam (Nike jin shi ake cema mankani amma na Miya Zaki same ta wurin iyamurai masu sai da kayan Miya) Zaki wanke ki dafa shi da bawunsa, in ya dahu sai ki cire bawun ki daka shi kamar sakwara yayi lubus sai ki kwashe, ki hada da ruwa ki dama kamar kaurin kunu, sai ki ajiye, da shi Zaki daure miyar ki wato thickener.
- 3
Zaki dora nama da stock fish a wuta ki yanka albassa, da wani kason na dandano, daddadawa da cryfish zuwa minti 20. Sai ki zuwa sauran kayan dandano, da kayan kamshi, ki zuba cocoyam paste dinki (daidai da yadda kike son kaurin miyar, in yayi kauri dayawa kina iya Kara ruwa) sai ki burkake miyar, ki bar ta zuwa wanii lokacin in ya tafaso sai ki zuba busashen kifi, ganda yaji da sauran kayan Hadi da Kuma...
- 4
Uziza leaves dinki ya Dan dahu don Yana da Dan tauri kadan zuwa minti 5 haka, sai ki zuba manja da Oha leaves kibar shi ya Dan tafaso sai ki sauke miyar
- 5
Dama chan kin Dora tuwon ki... Haba dai maigida yau sai next level💃🏻💃🏻💃🏻😅 (Yan uwa na mata da ke zaune kasar hausa Kuna iya samun kayan hadin a wurin matan iyamurai masu sai da kayan Miya a kasuwa)
Similar Recipes
More Recipes
-

Muniswari.G
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Bee Vinitra
-

Swati Sheth
-

Foram C. Virani
-

Prachi Maheshwari
-

Jibita Khanna
-

Seema Sharma
-

Sinta Sofiana Putri
-

Minda
-

Kielbasa and potatoes in white wine sauce instant pot ip
Aaron Anderson
-

Lauren
-

Bossy Panda
-

blade48 -

Maha
-

akshay tambe
-

J Junaid Motiwala
-

Anousha Qureshi
-

Soni Khanchandani
-

Kenzino
-

my dil goes musically
-

Soru Chakli Rice Crepe/Makar Sankranti recipe
Tanushri Paul
-

Shaziya Mirza












Comments (8)