Steps
- 1
Da farko xki dafa doyanki da gishiri d sugar dan kdan inta dahu sosai ki kwashe shi daga ruwa
- 2
Ki gyara attaruhu d albasanki ki wanke ki xuba a turmi ki jajjaga sai ki kawo wannan doyan ki xuba akan Kayan miyan ki hada kita dakawa
- 3
Ki dauko spices nki wato citta kannunfari d sauransu ki xuba kiyi adding curry da Maggie dinki duk ki xuba akan doyan kici gba d dakawa har sai kin tabbata komai y gauraya kuma doyan yyi laushi sosai sai ki kwashe acikin bowl.
- 4
Xki shafa Mai kdan a hannunki sai ki ribga dibo doyan kina mulmula yyi kyau sosai sai ki dorashi kn tafin hannunki sai kisa dayan hannun ki taba shi xkiga yyi fadi,sai ajiye kn plate ki samu murfin robar lemo ki danna a tsakiyan xkiga y dago sai ki cire hk xki tayi har ki gma
- 5
Ki samu bowl ki fasa kwanki ki ajiye aside,ki dauko cornflakes dinki ki farfasa shi sama sama,ki samu bowl ko plate ki xuba flour dinki ki dan barbada Maggie ko salt amma kdan.
- 6
Ki ringa daukan doyan kina sawa cikin flour din ko ina yaji sai ki cire kisa cikin egg sai ki cire kisa shi cikin cornflakes dinki ki jujjuya sai kisa a oil(make sure yyi xafi manki kuma deep fry)in yyi brown ki cire🥰🥰
Similar Recipes
More Recipes
-

Pragati Hakim
-

Pragati Hakim
-

Francesco
-

Ameya Bhat
-

Namrata sarmah
-

Summer Season Mini Lunch Thali (Aam Ras, Padvali rotli, Val Ni Dal & Fajeto)
Bina Samir Telivala
-

Gambas Al Ajillo (Spanish Garlic Shrimp)🇪🇸
Wilhelmina Cooks
-

Bossy Panda
-

Pawon Indo Bule
-

Jennifer Viar Shelton
-

Aruna Thapar
-

Shruti Raman( legendet100)
-

sumana chaudhury
-

Angel Bits
-

Darshana Patel
-

Suhita Rana Chowdhury👩🍳
-

shivani
-

Marib Arfat
-

Mahnoor Malik

















Comments (4)