Steps
- 1
Da farko zaki sami bread dinki mai yanka yanka, sai ki gasa shi a nonstick,sai tafasa kifin ki, saiki ki cire qayar kifin sai ki zuba mai a fry pan da kayan miya, in ya soyu sai kizuba kifi da maggi kina juyawa da yadan soyu sama sama sai ki sauki,
- 2
Dama already kin yanka cucumber, tomatoes, kwai round, sai ki wanke latus dinki.
- 3
Sai ki dauko bread faifa daya ki shin fida latus din a kai,sai ki jera cucumber, tomatoes, eggs, sai ki kara dauko wani bread din ki daura a kai shi kuma sai ki zuba wannan hadin kifin, haka zakiyi tayi har kigama
Similar Recipes
More Recipes
-

mary jane
-

Mallika Ramshatriya
-

Kshama's Kitchen
-

Madhvi Srivastava
-

Carla Bolaños
-

Soumini Bhattacherjee
-

Hetal Poonjani
-

Aishwarya Kitchen A
-

Overnight Oats with Apples and Almonds
Shobha Deshmukh
-

Yadnya Desai
-

Julie - Mrs. Lin's Kitchen
-

Whizzle
-

EASY! Creamy Carrot Soup (Carrot Potage)
Fumie's Recipe
-

Ifeoma Obianagha
-

aixah's Cuisine
-

Irum Zaidi Home Cooking
-

Rachael Mutheu
-

Julie - Mrs. Lin's Kitchen
-

Pranjal Kotkar
-

Julianne Ovie
-

Geeta Godhiwala
-

R@shows Cuisine
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/15414116








Comments (4)