Oven Roasted Chicken

Jamila Hassan Hazo @Jermeelerh2
Umarnin dafa abinci
- 1
Marinate chicken with Maggie, salt, black pepper, cloves, ginger paste, garlic & a day to roasting and keep in refrigerator
- 2
Preheat oven to 170°c and roast chicken until cooked all through over 250°c for 1hr
- 3
Reduce temperature and keep roasting for 5mins
- 4
Serve with vegetables or with dry garlic pepper
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Chicken biryani
Biryani abici ne na yan Indian da larabawa kina iya yishi da beef, lamb, chicken ko fish kuma yanada dadi sosai sana duk akaiw spices dinsu 😋banaso na cika ku da surutu dana baku labari abunda yasa na koyi biryani kusan 4 years back 🤣🤣🤣 Maman jaafar(khairan) -
Sexolian chicken
#chefsuadclass2 wana kaza yayi dadi sosai godiya ga chef suad godiya ga cookpad Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
Roasted chicken
Roasted chicken..... a very yummy chicken wt full of taste and aroma😋😋#PAKNIG Shahee's Pastries -
Smocked chicken and peper sauce
Hmmm wana gashi kazane mai dadi da mutane Abijan keyi Maman jaafar(khairan) -
Pepper chicken
Xaki shi da fried rice koh jellof yana dadi sosai koh kicishi haka nan asmies Small Chops -
Chicken pepper soup (farfesu kaza)
#Hi Wana farfesu nayishi ne dan jin dadi iyalina Maman jaafar(khairan) -
-
Chicken sauce
Inada baqi narasa me zanyi as breakfast, shine na yi wannan dabarar da boiled yam. Iklimatu Umar Adamu -
Spinach rice and tandoori chicken
Ina kara ma fiddys kitchen godiya akan recipe din tandoori chicken. Allah ya saka da alkhairi ya kuma biyaki da gidan aljanna Zeesag Kitchen -
Roasted plantain boat
#ramadansadaka Yan Uwa barkamu da shiga wata mai albarka Allah ya amshi ibadumu da adduoimu yasa munaciki yantantu bayi , Allah ya biyawa kowa bukatusa na alherie, Yadan mukagan farkoshi lafiya Allah yasa mugan karshensa lafiya Maman jaafar(khairan) -
-
-
Lamb Mechoui
#Sallahmeatcontest Lamb mechoui gashi nama ne da yan Senegal keyi yawanci lokacin sallah laiya kuma da cinya rago akeyishi Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
-
-
Fried fish with bread crumbs
Kifi fa yayi a rayu, protein me dadi wanda baa haka mutum ci ko baida lfy teezah's kitchen -
Chicken fingers
#OMN na dade ina ajiye da wan nan chicken breast din a freezer inataso inyi pizza amma ban samu damar zuwa siyo cheese ba saboda area din mu yana wahalan samu. Seda naga wan nan challenge din kawai se naji shaawar chin chicken fingers kuma gaskiya yanada dadi sosai khamz pastries _n _more -
-
-
Tilapia fish peper soup
#ramadansadaka yan uwa ya ibada Allah ya amshi ibadumu da adduoimu yasa munaciki yantantu bayi Maman jaafar(khairan)
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15909962
sharhai (6)