Dankali da kwai

Safiyya sabo abubakar @Safsy
yana da dadin sarrafawa musamman da safe idan zaai break fast
Dankali da kwai
yana da dadin sarrafawa musamman da safe idan zaai break fast
Steps
- 1
Da farko zaki feraye dankalinki ki yayyanka shiy sai ki saka gishiri kadan ki tafasa shi sai ki tace
- 2
Bayan kin tace sai kizo ki fasa kwanki ki yanka albasar ki kisa maggi
- 3
Sai ki kada shi ki zuba dankalinki dama kin dora manki a wuta bayan yayi zafi
- 4
Sai ki soya dankalinki shike nan kin gama sai ci
Similar Recipes
More Recipes
-

Quick Sprout Salad Masala Rice
Bina Anjaria
-

Archana Agrawal
-

Brad's Blackened Rockfish with Dirty Rice
wingmaster835
-

Mushroom Pepper Masala Recipe 😋😋
Rochef's Cooking
-

Kulsoom Bukhari
-

Supriya Devkar
-

Padmini Venkatesan
-

Dancerchef 🩰
-

Vienna Sausage and Cream Cheese Muffins
Fumie's Recipe
-

Sonya Bankester
-

Bella Green.
-

Vandana Johri
-

Cheryl Anne Usherwood
-

Janvi V
-

Krishna Biswas
-

Paresha Bhatt
-

Madhu Bindra
-

How to make hand-beaten frothy coffee?
Sarosh Zeeshan
-

My Garlic Chicken & Veg Soup 🍲
Maureen 😀
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/16769700
















Comments