Steps
- 1
Zaki saka fulawa A roba da baking powder da gishiri da butter Kwai gishiri da suga kadan zaki saka da ruwa kadan kiyi kaman kwabin Cincin da dan tauri ki kwabashi ya kwabu Sosai.
- 2
Saiki hada hadin namanki ki aje.
- 3
Zaki Kama murza fulawa sai tayi fadi saiki saka ta a meat pie cutter kina diba naman kina sakawa kina rufewa kina ajewa idan Baki dashi sai kiyi aiki da cibin yatsu Nima dashi nayi amfani.
- 4
Saiki aza mai a wuta ki Bari yayi zafi saiki zaaka aciki ki barshi ya soyu yyi golden brown saiki cire
- 5
Arage wuta ta yadda zai soyu har cikin. Idan an gama sai a kwashe 🥟🥟😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Prachi Phadke Puranik
-

Dahi TikhariSpicy Yogurt Curry
Swati Ganguly Chatterjee
-

Madhumita Bishnu
-

Mukti Sahay
-

Shital Jataniya
-

The Everything Breakfast Stack 🥯
Kei Kei
-

Fabio
-

Nichole
-

Sonya Bankester
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Sonya Bankester
-

Richard Scott Cunningham
-

Leftover rice and lauki uttapam
Swati Sheth
-

Janie Lightly
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Crock Pot Girl 🤡
-

ChinnysCakz and Confectioneries
-

Shari Meyer
-

Shari Meyer
-

Holiday Cocktail Low calorie, Low Carb and Gluten Free
Andrew Lawrence
-

Malai Kofta with leftover rice and Lauki
Hetal Poonjani



















Comments