PEPPERED CHICKEN chicken
People Inspired me to cooked this fried peppered chicken,I use to do it and sell it to those that order for it,it smell good and taste delicious 😋
PEPPERED CHICKEN chicken
People Inspired me to cooked this fried peppered chicken,I use to do it and sell it to those that order for it,it smell good and taste delicious 😋
Steps
- 1
Ki samu kazarki gyararriya ki wanke ta tas
- 2
Ki Dora tukunyar kazarki Akan wuta ki yanka albasa aciki kizuba spices (kayan ƙamshi) da Seasoning (Kayan ɗanɗano)
- 3
Idan ta dahu ki sauke,ki ɗora Mai Akan wuta ki soya kazarki and keep aside
- 4
Saiki bar Mai kaɗan aciki,kizuba attaruhunki da kikayi grating aciki DA yankakkiyar albasa DA yankakken attaruhu da lawashi (if needed) Dan nafi using da Garin lawashin after dried nake niƙashi Ko dakashi.ki zuba seasoning ɗinki DA spices Suma DA Kuma soyayyiyar kazar Akai ki juya,you can add a little amount of water Amma kaɗan sosai saiki Bari haɗin yaɗan kame jikinta sosai Sannan ki sauke
- 5
Amma wasu Bayan sun soya attaruhu Da albasa din Basa zuba kazar,haɗin attaruhun suke juyewa Akan kazar DA aka tsame Saisu juya.
Similar Recipes
More Recipes
-

Janet Bacon's Baked Spaghetti Sauce
Bob Barker
-

Persian Torshe Shami (Sour Shami from Gilan)
Fateme Persian Kitchen
-

John Carroll
-

John Carroll
-

ZMA
-

Lubna’s Kitchen
-

Chutney sandwiches, tri colour nutrition
Nargis shaikh Shaukat
-

Jibita Khanna
-

Mediterranean Chicken and Rice
John Carroll
-

Surekha Dongargaonkar
-

FoodieRandy
-

ShaiLeeds
-

Dandanyummyfood
-

Japanese Teriyaki Chicken Pizza
akoakon
-

Spencer
-

Deepa Rupani
-

Hema Wane
-

Shital Muranjan
-

Vidyutaa Kashyap
-

BakerToad
-

snackle time












Comments