Danwake da wake

Ashe haka danwake da wake yake da dadi,ku gwada xaku bani labari
Danwake da wake
Ashe haka danwake da wake yake da dadi,ku gwada xaku bani labari
Steps
- 1
A jika kanwa ta jiku,se a hada flour d garin rogo d kuka a juya,se akawo ruwan kanwa ana tacewa ana kwabawa akai hr yy,Amma k abin kr yy ruwa
- 2
A Dora ruwa akan wuta,inya tafasa a jefe danwaken har a gama,tafasa 3 yy a kwashe,
- 3
A dafa wake daban da gishiri d a Dan sugar a Saka albasa,har yy laushi sosai se a sauke
- 4
A zuba danwake a Saka wake Akai a xuba Mai fari ko ja, yaji,da maggi d sauran kayn veggies din...aci dadi lfy
Similar Recipes
More Recipes
-

ZMA
-

Sudha Agrawal
-

Fresh Black Eyed Peas (Cowpea) Curry
Muniswari.G
-

Darshana Patel
-

Doodh Poha (Flattened Rice Kheer)
Deepa Rupani
-

Bethica Das
-

Heenaba jadeja
-

Vegetable Poha with Mangalorian Mixture
Falgooni Mangrola
-

Aishwarya Kitchen A
-

wearefamily -

Crock Pot Girl 🤡
-

nikkalena
-

T_Cool_Snacks_And_More
-

Avni Padaruth
-

Shobha Rathod
-

Fried rice, pepper chicken and potato salad
T_Cool_Snacks_And_More
-

Okonomiyaki (Japanese savoury pancakes)
Soumini Bhattacherjee
-

Monika Jain
-

ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Two types of rolls with crab sticks
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹













Comments