Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Nama, albasa
  2. Attarugu, ruwa
  3. Gishiri, maggie
  4. Nut meg, daddawa
  5. Tafarnuwa, citta, kuka

Cooking Instructions

  1. 1

    Fyazil's cuisines*
    *MIYAR KUKA/ BAOBAB SOUP*

    Dafarko na wanke danyar nama, na daura tukunya akan wuta na zuba nama, ruwa, maggie, gishiri kadan, albasa na rufe na bari ya tafasa sosai namar ta dahu saina bude na kara ruwa akai dai dai yawan miyar da nakeso, na jajjaga attarugu, citta, daddawa, da tafarnuwa na zuba, sai Maggie star da knorr, Onga classic, da nut meg. Na rufe nabari yadan tafasa saina kada kuka, da yadan yi saina sauke.

    NOTE
    Ki kula kada ki cika Maggie da gishiri a miyar ki,

  2. 2

    Da gishiri a miyar ki, idan kin lura nasa Maggie da gishiri lokacin da zan dafa nama kuma akan ruwan namar na kara ruwan miya.
    ruwan namar na dauke da Maggie da gishiri siyasa bansake sa wata gishiri ba nasa Maggie da Onga. In kinaso kisake sa gishiri toh kiyi ahankali kada ki cika ta

    Nafi amfani da Maggie star, maggie knorr, Onga classic a duk lokacin da zanyi miyar kuka sunfi min dadi

    Idan bakyason tafarnuwa sai kiyi babu shi

    Kici miyar ki da duk irin tuken da kikeso

    Naci miyar kukata da

  3. 3

    Tuken semo da man shanu da yajin daddawa da. Idan kina dasu sai kiyi using

    *fyazil's tasty bites*
    *IG_fyazilmkyari_007*

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
on
Kaduna State

Comments

Similar Recipes