Masa mai dambu

Is same wit masa the df is one that dambu hmmm if ur praying don't talk just try it
Masa mai dambu
Is same wit masa the df is one that dambu hmmm if ur praying don't talk just try it
Steps
- 1
After kin wanke shinkafarki kin jika seki saka dafaffiyar tuwo aciki kihada sosai seki kai nika in an nika seki zo ki dama da yeast
- 2
Ki rife kisa wajen dimi zai tashi before kifara soya seki saka baking powder da suger kiji inyayi tsami sekisaka kanwa yafiyin tsami in ansa nono
- 3
Kisa cooking oil inyayi zafi seki zuba kullu seki saka danbu kisake zuba kullin ya rufe danbum seki barshi inyayi brown seki juyasa dayan bangaren tai gashinan anan
- 4
Note
Kar wuta yayi yawa karkuma yayi kadan saboda bayan zai iya yayi ciki baiyiba - 5
Done
Similar Recipes
More Recipes
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Masala Sweetcorns / Masala Corns
Sampada Shrungarpure
-

Carla Bolaños
-

🌯🌯🧀🫑🫑High Protein Kathi Roll / Frankie🫑🫑🧀🌯🌯
Bina Samir Telivala
-

Shital Jataniya
-

Hiroko Liston
-

Vegan Tofu & Vegetable Soboro with Gochujang
Hiroko Liston
-

Mom's Buttermilk Biscuits (Taste of Home)
Cluelesskitty
-

Tsukudani (sushi nori boiled in soy sauce)
Japanese cooking with Makiko
-

Japanese cooking with Makiko
-

Djanielle
-

[jerr]![[jerr] [jerr]](https://img-global.cpcdn.com/users/e57c37c74a40dc67/16x16cq50/avatar.jpg)
-

Chicken tender rolls (shiso leaves + umeboshi)
Japanese cooking with Makiko
-

Stephanie Goldman
-

Mousumi Bhattacharjee -

zhamz(bintu's Kitchen)
-

Sriparna Das Purkayastha -

Deepa Totlani -

Nikita Agarwal -

Happy Luthra
-

Nikita Agarwal -

Chocolate Covered Cherry Pancakes
ashleydashley











Comments