Soyayyar miyar jajjage

Miyar jajjage,miya ce,mai dadin dandano,za'a iya ci da farar shinkafa,ko soyayyar/dafaffiyar doya,ko da dan wake ko couscous.
Soyayyar miyar jajjage
Miyar jajjage,miya ce,mai dadin dandano,za'a iya ci da farar shinkafa,ko soyayyar/dafaffiyar doya,ko da dan wake ko couscous.
Steps
- 1
Da farko zaki bare kayan miyarki,ki cire "ya"yan(remove d seeds inside)
sai a wanke,a yayyanka albasa,a sanya citta da kanunfarin.
- 2
Sai ki wanke turmin ki tas!
ki jajjaga,kada yayi laushi..Sannan ki dora tukunya a wuta,ki tafasa,har sai ruwan jikin miyar ya kafe kaf!
- 3
Sai a sanya mangyada a wuta,a yayyanka albasa,adan barshi ya soyu..Sannan a juye kayan miyar nan,da aka tafasa.
- 4
Sai ki sanya,maggi n spices, da duk wani abu da kike bukata,ki juya su hade sosai.
- 5
Daga nan,sai ki sanya ruwa dan daidai,ki rufe half,ki barshi ya dafu.
- 6
Idan ruwan ya gama konewa,za'a ga miyar ta soyu da kanta,mangyadar ta taso sama,sai ki sauke ki juye a mazubi.Wannan miyar zata iya kai maki 2 months baitayi komai ba.,
Note: kada a sanya hannu/yatsa idan za'a diba,sai dai cokali. ko ludayi,gudun lalacewa,zaki iya dumamawa kullum idan zakiyi amfani dashi.
A ajiye a wuri mai sanyi-sanyi.Enjoy!
Similar Recipes
More Recipes
-

Soybean Pulao/ Soybean Tehri (For Protein Packed Lunch)
Navnita Jaiswal
-

Single Serve Almond Apple Cake
Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

pinal Patel
-

chef Nidhi Bole
-

Yesha recipes
-

Bhavnaben Adhiya
-

Muniswari.G
-

Monika Jain
-

Muniswari.G
-

Cinnamon & Honey Zucchini Banana Bread
Chef Mommy Nessa
-

Homemade Classic Cinnamon Applesauce
Chef Mommy Nessa
-

Stucresp -

Angela Mertoyono
-

Chicken, celery & ginger stir-fry
kanisuroll
-

Rainbow Block cake# author Marathon contest #
Hellen Lynah Atitwa
-

Homemade Classic Cinnamon Applesauce
Chef Mommy Nessa
-

Lois Ekeleme -

Bhajia,smokies and kachumbari#authormarathon
Venashly Obare
-

winnie
-

Emma Achieng
-

#Carrots cake contest#by ful@ny"ss kitchen
Salma's_delicacies.
-

Mahjabeen Alam
-

Sweet & Saucy Cranberry-Mango Baked Acorn Squash
Chef Mommy Nessa
-

Chicken and irish potatoes pepper soup
Salma's_delicacies.






Comments