Steps
- 1
Ki wanke kazan ki gyara ta tas kisa a tukunya kisa spices ki tafasa ki ajiye a gefe
- 2
Ki fere dankali ki yanka kanana ki zuba a tukunya kisa sugar da gishiri ki dafa amma ba luguf ba
- 3
Ki yanka su cabbage da su carrots ki ajiye a gefe
- 4
Ki yanka cauliflower ki ki zuba mai ruwan zafi ki barshi
- 5
Ki dora tukunya ki zuba mai idan yayi zafi kisa albasa ki soya sai kisa jajjagen kayan miya da carrots da green pp dinki ki sake soyawa
- 6
Sai ki dauko wannan ruwan sulalen kazar ki zuba dan daidai ki kara seasonings to your taste
- 7
Idan ya tafasa ki zuba dankali da kazar ki barsu su nuna
- 8
Sai ruwan ya zama kadan sai ki zuba cabbage da albasa ki rufe ki rage wuta zuwa 5minutes yayi
- 9
Zaki iyaci da white rice ko cous cous
Similar Recipes
More Recipes
-

Monika Jain
-

Deepti Johri
-

Heena Jani
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Shobha Deshmukh
-

Sudipa Gope
-

Durreshahwar Khan
-

Falgooni Mangrola
-

Sloppy Joe Philly steak and cheese,
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Teriyaki chicken wings (Air fried)
Larry Jackson
-

Sweet Hawaiian Sloppy Joe Cups
Chef Mommy Nessa
-

bistro naomi - 尚美食堂
-

Ritu Singh
-

Farhat Banu
-

Harshit Dhall
-

Sanchita Mittal
-

Nikita Singh
-

Nivedita Sehgal
-

Nivedita Sehgal
-

Fatma mohammed Rajab
-

Archana Varshney
-

Munvi








Comments