Cake and butter icing decoration

Steps
- 1
Ki fara markade (blending)sugar ki wadda kika auna watau 2 and half cups sannan ki dauko roba ki xuba butter da sugar kiyi mixing dinsu da da muciya koh kuma mixer harya saki jikinshi xaki ganshi yayi fari.
- 2
Sai ki dauko egg dinki kiyi separating yolk and egg white in different bowls, Sae kiyi whisking egg White dinki har Sae ya xama kamar kumfa yayi fari sosae.
- 3
Sae ki dauko yolk dinki ki xuba cikin butter dinki, ki juya su sosae. Sae di sa flour, lemon zest, baking powder n ur powdered milk, ki juyasu sosae sannan ki dauko wannan egg White dinki ki xuba a ciki. Sai kiyi baking a ovun bayan kinyi preheating nashi. Sai ki shafawa pan dinki butter sai ki zuba kwabinki kiyi bakin @ 150°C
- 4
Idan ya gasu saiki cireshi ki aje shi har Sae ya cire xafi gaba daya ko kuma kisa shi a fridge
- 5
Ki dauko roba(bowl) ki xuba butter da icing sugar kiyi mixing dinshi sosae har yayi fari ya saki jikinshi, sannan ki dauko flavour dinki da colour ki xuba ciki da powdererd milk daya
- 6
Xaki dauko cake dinki bayan ya huce Sae ki shafe shi da icing din naki wanda kika hada (kina iya using spoon or spatula) sai kiyi scrapping dinshi sannan ki dauko piping bag dinki ki saka nozzle din da kike so kiyi decoration din, sai ki watsa sprinkle a kai. That's all.
Similar Recipes
More Recipes
-

Spice and Zeal
-

Amazing Foodies
-

Favour ✨🌺
-

Nigerian Chin Chin (Deep Frying)
Favour ✨🌺
-

Cow Patties, aka Chocolate Peanut Butter Oatmeal Cookies
Hailey Debity
-

pinal Patel
-

wingmaster835
-

Gracious Kitchen
-

Yoggi
-

dougerythuggery
-

Saurabh Bajaj
-

Maman Asif
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Susan Ndeto
-

shafaque@w -

Chioma ogbu -

sarbjit@w -

B Rojas
-

Shruti Raman( legendet100)
-

Daxa Parmar














Comments (5)