Puff puff
Steps
- 1
Da farko zaa tankaɗe flour a zuba wani wuri, sai azuba sugar da yeast, sai a ɗauko warm water a ƙwaba dashi, kwaɓin bada kauri zaayi ba sannan kuma bada ruwa ruwa ba
- 2
Bayan angama kwaɓawa sai asashi a warm place ko kuma rana saboda yatashi. Kunga yadda yatashi
- 3
Sai asamu roba azuba ruwa mutum yadinga sa hannunshi sannan sai a ɗebo afara jefa panken acikin mai
- 4
Sai a juyashi idan ɗayan gefen ya soyu
- 5
Idan aka gama soyawa sai azuba acikin colander saboda ya tsane sannan sai asashi a plate, ko bowl ko kuma asa news paper ajuye a cooler
- 6
Bayan na kwashe nasa a bowl, sai kuma ɗayan kwanon nazuba sugar,zuma da chocolate syrup
Similar Recipes
More Recipes
-

Honey Glazed Chicken in my Japanese Bentobox
Madhumita Bishnu
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Jamun Soda Summer Special Drink
Rumana Irfan
-

ifuchi
-

Ritzyy
-

Paneer Beetroot Cutlet (Shallow Fry High Protein Tikki)
Navnita Jaiswal
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Best Out Of Waste Drink Melon Seeds Drink
Rumana Irfan
-

carrie
-

Coozy Life
-

KAITA'S KITCHEN
-

KAITA'S KITCHEN
-

KAITA'S KITCHEN
-

sartbu
-

Gluten-free & Dairy-free Quiche
Hiroko Liston
-

Falgooni Mangrola
-

Falgooni Mangrola
-

Chicken White Wine Cream Sauce
Jacqueline
-

Cori Gladden
-

2choi

















Comments