Jellop rice & spaghetti with vegetables & meat

Jellop rice & spaghetti with vegetables & meat
Steps
- 1
Da farko zaki fara tafasa namanki da maggi albasa gishiri kayan kamshi inya dahu ki sauke ki cire naman daga cikin ruwan,saiki gyara kayan miyanki kiyi Blanding dinshi saiki daura tukunya ki zuba mai ki daura kan wuta in yayi zafi saiki zuba kayan miyanki aciki ki jujjuya in kinga alamar ya soyu saiki zuba wannan ruwan naman akai ki kara ruwa dai2 iya yadda zai dafa miki shinkafar ki saiki rufe ki tafi ki dauki albasa ki yanka ki wank ajiye gefe ki samu cabbage ki yanka saiki wanke ki ajiye gefe
- 2
Saiki wanke carrot dinki ki gurza shi shima ki ajiye gefe saiki duba in ruwanki ya tafasa ki dauko shinkafar ki, ki wanke ta ki zuba cikin tukunyar kisaka ludayi ki juya ki kara rufewa in kikaga alamar ya dauko dahuwa saiki zuba taliyar ki ki saka albasa ki kara maggi da dan gishiri ki jujjuya saiki kara rufewa har zuwa time din da zakiga ruwa ya kusa tsotsewa saiki rage wutar har zuwa time din da ruwan zai tsotse.
- 3
In kin sauke jellop dinki saiki daura tukunya ki saka kwai aciki ki zuba gishiri da ruwa ki daura kan wuta har zuwa time din dazai dahu ki kwashe Kwan sannan ki daura kasko ki zuba mai inyayi zafi ki zuba wannan naman naki harya soyu ki kwashe shikenan saiki zuba a plate saici.
Similar Recipes
More Recipes
-

Chicken Pesto Stuffed Portobello Mushrooms
Rebecca Dunsworth
-

Shobha Deshmukh
-

Aloo Paratha (Stuffed Flatbread)
MJ's Kitchen
-

Swaminathan.V
-

Refreshing Summer Onion & Tomato Salad
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

AllDay Meal
-

Emperor Nasi Goreng
-

Alkaline - Blueberry Spelt Pancakes
eshivers
-

eshivers
-

eshivers
-

Haleema Waxeerie
-

Haleema Waxeerie
-

Arrow root chapatis# my creative arrowroot recipe contest #
Hellen Lynah Atitwa
-

Chef Kiki
-

Chef Leemah 🍴
-

Local rice nd beans with lattice
Rafee'at Ibraheem Gwale
-

Uzma Syed
-

Ummu Fa'az
-

Ummee Irfan Kitchen
-

Monty Gera














Comments