White rice and stew
Yummy nd delicious
Steps
- 1
Zaki aza ruwa akan wuta idan ya tafasa sai ki wanke rice din ki ki zuba ki barta ta dahu bayan ta dahu sai ki tace wato kiyi (parboiled) dinta idan kina son salt zaki iya sakawa
- 2
For the stew zaki gyara kayan miyan ki ki markada su sai ki zuba mai a tukunya ki yanka albasa ki zuba ki rufe ki barshi ya dahu
- 3
Sai ki wanke nama ki zuba a tukunya ki zuba garlic da clove ki yanka albasa ki barshi ya dahu har ya kusa tsanewa sai ki duba miyar ki idan ya fara soyuwa sai ki zuba naman ki zuba maggi da curry ki motsa ki rufe ki rage wutar har ruwan miyar ya tsane zaki idan iya barinta da dan ruwa
- 4
Sai ki yanka cabbage ki wanke shi ki wanke carrot ki gurza abincinki ya kamlla
Similar Recipes
More Recipes
-

Refreshing Summer Onion & Tomato Salad
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

AllDay Meal
-

Emperor Nasi Goreng
-

Emperor Nasi Goreng
-

Ayam Pelalah Bongkot (Balinese Shredded Chicken with Torch Ginger)
Emperor Nasi Goreng
-

Emperor Nasi Goreng
-

Biscuits with Yolk and Brown Sugar 🍪 🍪 🥚
Kulsoom Bukhari
-

Yuritzi Vazquez Gorostieta
-

jenscookingdiary
-

Beefy Skillet Mac-Comfort Food
@chefcraig
-

Eat Whole 2 Thrive
-

Polly Basu
-

Abidaaah's Kee
-

Ifeoma EjiroOghene Badu Abjm85 -

PANKAJ MEHTA
-

Divya Konduri
-

Trapti Jain
-

Umma Sisinmama
-

Jujubug
-

HallieGeeCooks

















Comments (5)