Pita bread with meat soup
Pita bread with meat soup
Steps
- 1
Ki zuba one cup na ruwanki a cikin bowl ko a inda kike kwabinki,saiki zuba two tablespoon na yeast dinki,saiki zuba one cup of flour a cikin ruwan yeast din ki bar two cups aside
- 2
Saiki juya ya hade,ki barshi ya tashi for 15min,saiki zuba 2tablespoon na mai,pinch of salt da sauran 2cups na flour din ki kwaba harya hade
- 3
Saiki barshi for 5min ya kuma tashi.Saiki yayyanka,ni inayin guda 8 na 3cups saikiyi rolling dinshi in a circular form
- 4
Saiki gasa a oven ko a non stick pan on low heat
- 5
Meat soup na tafasa nama tareda albasa da maggi da kayan kamshi,naman ya dahu na zuba kayan miya ya dahu na saka mai na dada maggi da spices, nayishi mai romo romo.
Similar Recipes
More Recipes
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Diet egg biscuits with mustard oil
Kulsoom Bukhari
-

Padmini Venkatesan
-

Bhavnaben Adhiya
-

Ifeoma Obianagha
-

Barnali Debdas
-

Susmita Patnaik
-

Mridula Srivastava
-

cindybear
-

cindybear
-

cindybear
-

DashaS
-

Christina
-

Aachu Periwal
-

Wainar shinkafa with tomato source
Ummusumy
-

Charu Gaurav Arora
-

Rice &beans with oven grilled chicken
Hadiza Muhammad
-

Miyar zogale with tuwon shinkafa 2
Ummusumy
-

Matoke with sidechic in green land
Grace KINYA
-

African star fruit(agwaluma) smothie
haleedawud -

Rupali Kolvekar
-

Priya Dey
-

Sinasir with miyan taushe & Kunun aya
Asmau Maikaba







Comments