Garau- Garau Burger

Shikafa da wake a cikin wani sabon salo ku gwada Kai kayatar wa
Garau- Garau Burger
Shikafa da wake a cikin wani sabon salo ku gwada Kai kayatar wa
Steps
- 1
Zaki gyara wakenki ki cire duk datti dake cikin wake, saiki wanke ki dora ruwa a tukunya, idan ya tafasa sai ki saka wakenki ki saka albasa ki rufe
- 2
Saiki dora wata tukunyar daban ki dora ruwa idan ya tafasa saiki wanke shinkafar ki zuba ki rufe.
- 3
Idan wakenki ya dafu saiki sauke kisa mataci ki tsane ruwan waken saiki ajiye gefe,Zaki duba shinkafar kidan ta dauko rabin dafuwa saiki wanketa kisaka gishiri kadan ki qara maidawa akan wuta,
- 4
Idan shikafar ta dafu saiki sauke ki dauko bowl kisaka Leda a ciki ki dibi shinkafar ki saka a ciki kamar haka, Zaki samu cup ki danna shikafar kadan domin ta hade waje daya
- 5
Haka shima waken zakiyi masa.
- 6
Zaki juye shinkafar a hankali saiki dora waken a kan sjinkafar
- 7
Saiki dora salad akai da tumatur da cucumber
- 8
Saiki dauko kifinki da kika gyara shima ki dora akai, saiki dora dayan shikafar akai kamar haka. Aci lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Sarvat Hanif
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Cilantro pachadi, onion pachadi with Curd
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Shital Jataniya
-

Gulkand Paan Modak - Ganesh Chaturthi Special
Manisha Sampat
-

Healthy tasty mix vegetable curd raita
Ramaben Joshi
-

Bethica Das
-

Kala chana curry with mini Malabar paratha
Pooja Sapre
-

Rory McGarry
-

Mara Michelle
-

Dan Flynn
-

Lyii G
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Prerna Mohit Khurana
-

Janahvi Kulkarni
-

Aswani Vishnuprasad
-

My Creamy Leek & Veg Onion, Soup
Maureen 😀
-

Wainar filawa fried with palm oil
Delicacies By Aishabarma
-

Liskin
-

skunkmonkey101
-

Sadaf Shoaib Vohra
-

Sadaf Shoaib Vohra
-

Rozina Dinaa

















Comments (2)