Taliyan Hausa mai hadi

#Kanostate Taliya hausa da mai da yaji akwai dadi...
Taliyan Hausa mai hadi
#Kanostate Taliya hausa da mai da yaji akwai dadi...
Steps
- 1
Da farko zaki zuba ruwa madaidaici a cikin tukunya mai tsafta.
- 2
Ki dora tukunya akan wuta ki rufe,ki jira ruwan ya tafasa.
- 3
Sai ki dako taliyaki,ki zuba a cikin tafashashen ruwa ki juya sai ki rufe,bayan 'yan mintuna sai ki zuba gishiri tare da zuba man gyada dan kadan,yana hana taliya chabewa.ki kuma juya wa.
- 4
Sai ki rufe ki bata kaman minti goma ko sha biyar sai ki sauke ta ki tace sannan ki wanke tq da ruwa.
- 5
Bayan kin tace ta tsane sai ki zuba ta a ma zubi mai kyau.
- 6
Ana iya cin ta da farin mai,ko manja,ko miya sai a kawata ta da ganyaya ki.
Similar Recipes
More Recipes
-

skunkmonkey101
-

skunkmonkey101
-

🍝 Creamy Green Chili Garlic Pasta Salad
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Methi mathri - fenugreek crispies
Surekha Dongargaonkar
-

Egg Stuffed Mirchi Vada (Fusion style)
Bethica Das
-

Madhumita Bishnu
-

deoyani
-

Bhavnaben Adhiya
-

Chef Weird Beard
-

Kartoffelpuffer / Potato pancake
Tra Cul
-

Toyohira Health Center, The City of Sapporo
-

Vanilla Cake (baking sheet size)
NAGEV 💓 Zabeth
-

Toyohira Health Center, The City of Sapporo
-

Kalpana Solanki
-

sadiqa Mukhtar -

Khady Dharuna
-

Satya Jha
-

#CookpadApp Tomato pulao with bbq skewers
Saryia Shariq
-

Carnice Dianne
-

Fatima Dewa
-

Ishita Sirohi -

Pulihora (South Indian Tamarind Rice)
Mamta L. Lalwani
-

Satya Jha







Comments