Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Yam
  2. Gishiri
  3. Attarugu
  4. Albasa
  5. Mai
  6. Seasoning
  7. Kayan kamshi

Cooking Instructions

  1. 1

    Kifere doya kiyankata yadda kikeso Sai kisoya

  2. 2

    Ki jajjaga tarugu albasa kiyankata sai ki azamai a wuta idan yayi xafi Sai kisaka tarugu da albasa da kayan dandano da na kamshi kiyita juyawa in low heat

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Ahmad
Maryam Ahmad @cook_14278654
on
Sokoto
dankalin turawa
Read more

Comments

Similar Recipes