Semolina Sinasir
Cheap and easy😉
Steps
- 1
Zaki samu bowl dinki, sai kiyi sieving semolina dinki tareda flour sai ki zuba dukan ingredients din...yeast, salt, sugar, milk
- 2
Daga nan saiki juya sai sun hade sosai then saiki sami warm water dinki ki zuba not too thick sannan kuma kar yayi ruwa
- 3
Sai ki barshi guri mai dan zafi domin ya tashi, if possible ma zaki iya sakashi a oven or microwave
- 4
After yatashi saiki fasa egg dinki acikin kullun saiki zuba chopped onion da baking powder saiki juya, daga nan sai a dora pan a wuta but wutar ta kasanshi low take, sai a zuba oil a zuba kullu sai a rufe saboda yayi wannan suke suke din
Similar Recipes
More Recipes
-

sania Akram
-

Shobha Deshmukh
-

Nana Aliyu
-

Durreshahwar Khan
-

Bina Anjaria
-

Maharashtrian style Tondli Sabji With Goda Masala
Rita Talukdar Adak
-

Kathal Korma (Green Jackfruit Curry)
Bethica Das
-

Small Batch Almond Marble Cake (gf, dfo)
Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Meme
-

Chef Nena
-

Sandra Darden
-

Sharon Ellis
-

Chilli paneer with soya sauce in Air Fryer
Krishna Biswas
-

Hinaa Khalid
-

debbyactuallycooks
-

Winnie G -

White chocolate and pistachio strawberries
Barbie Legs
-

Hafsah.N -

Jantullu'sbakery
-

Sanober Danish
-

ربيعة محمد











Comments