Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kwatan doya
  2. Kwai biyu
  3. 4Corn flakes cokali
  4. Albasaa daya
  5. Mai
  6. Maggi biyu

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki fere doyar ki, ki dafata Amma ba lugub ba

  2. 2

    Ki gurza ta

  3. 3

    Ki dafa kwan ki shima ki gurza shi.Ki gaggaga Attarhu da albasa ki

  4. 4

    Ki zuba a roba ki hade ki saka maggi sai ki dunkula shi a tsaye

  5. 5

    Ki dafa cornflakes din ki, sai ki fasa kwan ki kina saka hadin doyar ki a cikin kwan sai ki saka a corn flakes

  6. 6

    Ki soya a mai me zafi

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rêve Dor's Kitchen
on

Comments

Similar Recipes