Wainar Gero Recipe By Khadija Ahmad Badamasi

khadija ahmad badamasi
khadija ahmad badamasi @cook_25323094

Wainar Gero Recipe By Khadija Ahmad Badamasi

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 4Gero Gwangwani
  2. 2 table spoonGarin bussashiyar kubewa
  3. Man gyada
  4. to tastesugar
  5. Salt
  6. Albasa

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki wanke Geron ki,sai ki nika ya zama kulli sai ki barshi yyi atleast 3 hrs idan kuma da safe zakiyi sai ki nika ki barshi ya kwana.

  2. 2

    Sai ki zuba Gishiri,sugar kadan,Albasa,Sai a juya. idan ya miki tsami dayawa zaki iya saka kanwa kadan a juya.

  3. 3

    Sai ki soya. Aci dadi lafia

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadija ahmad badamasi
khadija ahmad badamasi @cook_25323094
on

Comments (3)

Ayshah Sarky
Ayshah Sarky @cook_14274592
@khadija Ahmad Badamasi pls geron sai da aka surfa shi????

Similar Recipes