Dan malele

@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.

Wannan girkin akwai dadi matuka 😋❤️

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Semolina
  2. Ajino moto
  3. Salt
  4. Manja
  5. Yaji
  6. Cabbage
  7. Salad
  8. Onion

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki Dora tukunya kan wuta kizuba ruwa saiki zuba mai kadan kisa salt, ajino moto saiki rufe bayan ya tafasa saiki dama semolina dinki kiyi rude kenan kiyita juyawa har yayi kaurin da kike bukata da dan ruwa ruwa akeyi Amman ba chan ba saiki rufe na minutes 5/10 idan ya dahu

  2. 2

    Saiki juye cikin plate a zuba manja da sauran kayan hadin shikenan sai aci 😘
    Semolina kala kala ne akwai mai tsaki akwai mai laushi mai tsaki dashi ake su Basbousa, har Dambu inayi dashi wannan kenan 🤝🏻 🌹

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
on
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.
I just want to percieve a lot about cooking in order to prevent myself from being ashamed and to impress my husband
Read more

Comments

Similar Recipes