Dambun shinkafa with beans

Dambun shinkafa with beans
Steps
- 1
Xaki wanke barxaxxiyar shinkafarki d kika tankade kika fitar d garin
- 2
Sai ki xuba a madambaci ko steamer ki rufe bayan yan mintina ki bude ki yayyafa ruwa ki juya ki rufe ahaka har yayi laushi ya dawu
- 3
Sai ki sauke ki juye a maxubi mai fadi ki kawo xogalenki daki ka gyara kika wanke d albasa ki xuba kisa maggi d spices d gyadar miyar da kika daka sai attaruhu dakikai grating ki xuba kijuya sosai.
- 4
Sai ki maidashi cikin madambaci ko steamer ko rufe yaturarp xaki ji yana kamshi...sai a sauke in yayi
- 5
Zaki soya mai
Ki daka yaji
Ki dafa wake in kinaso xama ki iya yanka cabbage.
Similar Recipes
More Recipes
-

Shilpa Shah
-

Green Raw Papaya Peanuts Zesty Crunchy Salad
Manisha Sampat
-

Onyxa Mix
-

Ryan
-

Bethica Das
-

The Easiest Way to Upgrade Instant Ramen in 7 Minutes
Ilovetocookrecipes -

Gazpacho from Spain: The Land of Longevity
Ilovetocookrecipes -

Amrita Chakroborty
-

Falgooni Mangrola
-

ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Katatonickat
-

Meme
-

Chad Bartelt
-

Linh
-

Blueberry Crumble Muffins, 3 net carbs per muffin
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Mrs.Imran Malik
-

Kulsoom Bukhari
-

Madhavi Gaur
-

Vidyutaa Kashyap
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Sadaf Shoaib Vohra
-

Santy Coy
-

Shelly Zevio
-

Monica's Cookhouse
-

asma syed



Comments (2)