Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. wake
  2. Shinkafa
  3. Cabage
  4. Cita/tafarnuwa
  5. Carrot
  6. Green beans
  7. Attarugu
  8. Tattasai
  9. Albasa
  10. Nama
  11. Lawashi
  12. Gishiri/dandano
  13. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wake shinkafan sai ki juye a matsami and set aside.

  2. 2

    Ki dafa wakenki and set aside.

  3. 3

    Ki sa Mai a tukunya idan yayi zafi sai ki zuba albasa da kika yanka idan ya Dan soyu sai ki zuba shinkafan ki cigaba da juyawa har na tsawon 6-8mins ki zuba jajjagen attarugu, jajjagen citta da tafarnuwa,gishiri,dandano curry da thyme ki juya sosai ki tsaida ruwa daidai shinkafan ki sai ki rufe ya dahu.ki yayanka vegetables dinki shape dinka kike so and set aside.

  4. 4

    Ki yayyanka namanki sira-sira sai kisa dandano curry thyme da gishiri kisa mai kadan a frying pan idan yayi zafi sai ki zuba namanki a ciki ki soya idan ya soyu sai ki zuba carrot da green beans saboda su danyi laushi,idan yayi sai ki zuba sauran vegetables dinki da Dan gishiri da dandano sufan soyu Amma kada ki bari su dafe.

  5. 5

    Idan shinkafan ya dahu sai ki juye vegetables dinki a kai ki juya sosai it's ready to serve.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Teemerh's Cuisine
Teemerh's Cuisine @teemerh_cuisine
on
Biu,Borno State

Similar Recipes