#Gbegiri soup(miyar wake)#

Miyar wake miya ce,mai dadi da sanya nishadi,a gaskiya ina son miyar wake sosai,kuma ina cin miyar wake da kalolin abinci iri-iri.
#Gbegiri soup(miyar wake)#
Miyar wake miya ce,mai dadi da sanya nishadi,a gaskiya ina son miyar wake sosai,kuma ina cin miyar wake da kalolin abinci iri-iri.
Steps
- 1
Dafarko za'a jika wake kamar tsahon minti biyar
- 2
Sai a surfe a wanke gami da cire hancin tas,sai a dora a wuta tare da ruwa a yayyanka albasa akai mai yawa a barshi ya tafasa
- 3
Sai a tafasa nama da dan maggi hadi da albasa,idan ma da kifi ne shima sai a tafasa,ajiyesu agefe suma.
- 4
Sannan a jajjaga kayan miya,sai a koma wajen waken a duba idan ya dafu yayi luguf har ya fara fashewa sai a sauke
- 5
Zaa soya manja da kayan miya sama-sama,idan ya dan soyu sai a tsaida sanwa ruwa dan daidai,a zuma maggi n seasonings,hadi da kifi da naman da aka tafasa,sai a rufe su dan nuna na wasu mintoci.
- 6
Idan suka nuna,sai ki dauko waken nan da kika tafasa,ki sanya muciya ki tukewa kada yayi laushi sosai,sannan ki juye cikin sanwar nan naki,ki juya sosai su hade,ki rufe yana yin minti biyar ki sauke.Ur soup is ready.
- 7
Zaki iya cinsa da semo,amala,tuwon shinkafa,tuwon masara,farar shinkafa ko da bread
- 8
Note! zaki iya sanya ganye,kamar alayyafo ko ugwu
kada acika wuta,kuma a tabbatar da waken ya nuna luguf kafin a zuba.
Similar Recipes
More Recipes
-

Shilpa Shah
-

Green Raw Papaya Peanuts Zesty Crunchy Salad
Manisha Sampat
-

Onyxa Mix
-

Ryan
-

Bethica Das
-

The Easiest Way to Upgrade Instant Ramen in 7 Minutes
Ilovetocookrecipes -

Gazpacho from Spain: The Land of Longevity
Ilovetocookrecipes -

Amrita Chakroborty
-

Falgooni Mangrola
-

ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

”Shoyu Karaage ” the Japanese Fried Chicken Soysauce flavor
Studio AI Tokyo Japanese Cooking Class
-

Shredded Chicken wings Lunch box
bistro naomi - 尚美食堂
-

Pawon Indo Bule
-

Spaghetti with Capers, Mushrooms & Tomatoes
jglehenbauer
-

JOOS Food-Health
-

happie
-

Pritam Mehta Kothari
-

White rice and vegetable sauce
Annie Pius
-

Neha Dua
-

Salma D -

marycooks
-

Annie Pius
-

Dr Fah -

Ritu Singh





Comments