Steps
- 1
Dafarko ki hade gaba daya busassun kayanki kamar flour da baking powder, kisamu Kofi ki zuba sugar, salt da yeast ki zuba masu ruwan dumi,kibasu minti 5
- 2
Saiki zubashi acikin hadin flour dinki kisa mai kiyita juyawa harsai yayi yazama baya kama hannunki saiki rufe kikai rana ko guri mai dumi domin yatashi.
- 3
Kafin yagama tashi dauko kifinki ki gyara ki zuba a tukunya ko kasko ki dagargashi ki soyashi kisa maggi da kayan kamshi da attarugu da kuma albasa har ya soyu.
- 4
Saiki dawo kan kwabinki idan ya tashi ki dauko ki rabashi gida gida kananu kufara rolling dinsa kinayi kina zuba hadin kifinki kina nannadesa kamar tabarma karshen kisa ruwa domin ya hade. Haka zakiyi tayi har ki gama saiki soyashi a ruwan mai. Aci dadi lapia.
Similar Recipes
More Recipes
-

Kumkum Chatterjee
-

Guruji Kitchen
-

Alexa
-

Alexa
-

Mital Solanki
-

Crispy & Healthy Oats Gota/ Bhajiya
Sangita Vyas
-

Minda
-

Peter Cooper -

Pull apart garlic cheesy bread
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Christina
-

gnvmacias17
-

Chef Uwani.
-

SAMIRA MUHAMMAD ANNURI
-

Meenat Kitchen
-

Chingri Posto (Prawns cooked in Poppy Paste)
Deepsikha Chakraborty
-

Multicoloured marble cake. #FestiveContestNaivasha
Kezzy Gachihi #KezzyBaker
-

Garlic butter Penne Pasta with Broccoli
Slyvin Opara Sylvester
-

Yam and goat meat pepper soup (UKODO) as the isokos call it
Emryson's Kitchen
-

Princess Amrah
-

HallieGeeCooks











Comments