Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kifi
  2. Tafarnuwa
  3. Citta
  4. Maggi
  5. Attaruhu
  6. Albasa
  7. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke kifinki tsaf da lemon tsami ya fita sosai

  2. 2

    Ki hada mai da maggi citta tafarnuwa ki shafa sosai ajiki ki yanka su albasa da attaruhu ki zuba su a foil paper ki nade sai ki saka a oven ya gasu sosai

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs baba
Mrs baba @cook_13830184
on
Kano
cooking is my dream
Read more

Comments

Similar Recipes