Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Flour
  2. Maggi
  3. Mai
  4. Kanwa
  5. Kuka
  6. Yaji

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki tankade flourki a roba mai kyau ki zuba kukarki acikin flour sai ki dauko kanwarki dakika jika ki zuba a ciki ki kwaba shi sosai

  2. 2

    Idan kin gama kwabin Dama kin Dora ruwanki ya tafasa sai ki dinga debo kwabin nan ki na jefewa kamar yadda kike son girmansu bayan ya dahu ki sauke a zuba a plate a sa mai,maggi, yaji sai aci

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nabeela
Nabeela @na6492
on

Comments

Similar Recipes