Gassar kaza da dankali

amina A.B.A
amina A.B.A @cook_16803846

Gassar kaza da dankali

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza,
  2. mai
  3. maggi
  4. Tattasai,
  5. tarugu
  6. irish dankali
  7. Tafarnuwa,
  8. bakin yaji
  9. albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki kyara kazarki ki yanka ta wurin kashinta kicire kayan ciki kiwanke ta kishafeta da magi da gishiri kiyana Arish dinki kitusa cikin kazar

  2. 2

    Sai ki sa ruwa cikin tukunya kisa mai, jajjagagun kayan miya da tafarnuwa, magi da bakin yaji acigaba da dahowa sai ruwan sun tsotse

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
amina A.B.A
amina A.B.A @cook_16803846
rannar

sharhai

Similar Recipes