Peanut

Mrs Maimuna Liman
Mrs Maimuna Liman @cook_13862343
Suleja

A gaskia yayi dadi sosai, godia sosai ga Ayshat Adamawa Allah ya kara basira

Peanut

A gaskia yayi dadi sosai, godia sosai ga Ayshat Adamawa Allah ya kara basira

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Gyada kopi
  2. 5Kwai
  3. Flour
  4. 1Sugar kopi
  5. Gishiri karamin cokali 1
  6. cokaliNutmeg karamin
  7. 1/3Bakar hoda
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko za'a samu gyada mekyau a cire wanda ya yankwane,sai a zuba masu kyau a roba,a samu wani roba a fasa kyau a saka gishiri da sugar da nutmeg a gauraya su,a tankade filawa a roba a zuba bakar hoda a gauraya su.

  2. 2

    Sai a zuba wannan ruwan kwai a cikin gyadan a gauraya sai a zuba filawa a dinga juyawa sosai,a rarraba wanda suka manne,sai a sake zuba ruwan kwai a gauraya a zuba filawa a juya,haka za'a dinga yi har sai ruwan kwai ya kare kuma gyadan ya rufu duka da hadin filawa da kwai din.

  3. 3

    Sai a saka mai a wuta,idan yayi zafi sai a rage wutan a zuba aciki a dinga gaurayawa har ya soyu sai a kwashe a barshi ya sha iska.

  4. 4

    Aci lafiya 😋😋😋 wannan shine maganin kwadayi gaskia.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Maimuna Liman
Mrs Maimuna Liman @cook_13862343
rannar
Suleja

sharhai

Similar Recipes