Kayan aiki

  1. 2Fulawa Kofi
  2. Kukaa
  3. Mai
  4. Kwai
  5. Garin yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade fulawarki sannan ki tankade kukarki,seki hadasu wuri daya ki kwaba.

  2. 2

    Seki sa ruwan zafi a wuta idan ya tafasa seki dinga diban kwanon ki na dan wake kina sassakawa,idan kin gama seki bashi 5minutes seki kwashe.

  3. 3

    Seki daka garin yajin ki da maggi ki ajiye sannan ki soya mai da albasa.

  4. 4

    Seki dafa kwai idan ya dafu seki yanka a kan dan waken duk yadda kike sha'awar ganin kwain.

  5. 5

    Seki zuba dan waken ki da garin yaji da mai da kwai a cikin plate

  6. 6

    Aci Lafia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Fatima Zahra
Fatima Zahra @cook_18357515
rannar
Sokoto

Similar Recipes

More Recommended Recipes