Gullisuwa ta yara

Sardaunas_cakes_n_more
Sardaunas_cakes_n_more @Sardauna_143
Damaturu, Yobe

alawace ta yara dama manya. Tana da dadi sosai saboda da madara ake yinta, bata da illa sosai kamar alawar kanti#alawa

Gullisuwa ta yara

alawace ta yara dama manya. Tana da dadi sosai saboda da madara ake yinta, bata da illa sosai kamar alawar kanti#alawa

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Biyar
Mutum biyar
  1. Madara kopi daya
  2. Sugar rabin kopi
  3. Filabo karamin chokali daya
  4. Mai kopi daya
  5. Kala daidai ra'ayi

Cooking Instructions

Biyar
  1. 1

    Zaki hada duka kayan aikinki guri guda tare da roban da zaki kwaba a ciki

  2. 2

    Seki guje madararki da sugar da filabo a cikin roba ki juyasu su hadu

  3. 3

    Seki bude tsakiyan hadin madaranki da sugar kisa ruwa kadan ki kwaba ya hadu gaba daya in yayi tauri kidan kara ruwa ba'aso yayi tauri ko yayi ruwa anfi sonshi daidai

  4. 4

    Seki raba kwabinki biyu kisa kalar da kikeso a rabi kibar rabi babu kala se ki kwaba kalar ta hadu me kyau

  5. 5

    Seki sa mai a hannunki dan kar yayi danko kina gutsuran kwabinki kina hadawa kina curawa guri daya

  6. 6

    Seki dora mai inki akan wuta ya danyi zafi kadan ba'aso yayi zafi sosai dan gudun konewa

  7. 7

    Se ki kwashe ki zuba a ma ajiyi ki dinga bama yara

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Sardaunas_cakes_n_more
on
Damaturu, Yobe
Cooking is my favorite art 😍😍😍
Read more

Comments

Similar Recipes