Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Wake da shinkafa.
Dahuwar wake da shinkafa kala kala ne..zaki iya dafa wake dabam shinkafa dabam zaki iya hada wake da shinkafa kiyi dahuwa biyu zaki iya mata dahuwa daya..kuma note kanwa tana rage amfani wake,amma zaki iya yanka albasa a cikin waken sbd saurin dahuwa..#garaugarucontest..Shamsiya sani
-
-
-
-
-
-
Tuwon shinkafa da miyar wake
#gargajiya#Abinci ne na gargajiya munyi shine da abokanan mu na cookpad hausa Hannatu Nura Gwadabe -
-
-
Jollof shinkafa da wake
Inason abinci da ake sosai , kuma iyalina suma sunaso saboda haka mun ji dadin wanan girki Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
Shinkafa da wake da soyayyar kaza da mangyada.
Wanan shinkafar ta musamma ce..duk wanda ya saba cin garaugaru yasan da mangyada tafi dadi sbd kamshi mangyada ga kara lfy.#garaugraucontestShamsiya sani
-
-
-
Shinkafa da wake garaugaru
Abincin gargajiya ga dadi ga sauki ga kuma karin lfy...kowa yasan amfanin wake a jiki,ga kuma salad..inson to sosai da manja ko da mangyada#garaugarucontest..Shamsiya sani
-
-
Da fadukan shinkafa da wake da manja
Na dafa shine kawai saboda abincin rana. Da fadukan shinkafa da wake da manja akwai ddi bbu laifi😋 Zara'u Bappale Gwani -
-
-
-
-
-
Shinkafa da miya da wake da salad
Mai gidana Yana sonta sosai shiyasa nake yimasa kuma Akwai dadi hardai in anhada da salad#sokotostate habiba aliyu -
-
-
-
-
Shinkafa da wake
Kasancewar ni maabociyar wake da shinkafa ce shiyasa nayita km tamin Dadi sosai idan nayi ta nakan ci ta akalla sau 4...hhhh Hannatu Nura Gwadabe -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10491858
sharhai