Hadin kaza medadi

Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_17405901

Kaza mutuniya tace shiyasa nake sonta

Hadin kaza medadi

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Kaza mutuniya tace shiyasa nake sonta

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti ashirin da biyar
Uku
  1. Kaza
  2. Karen tattasai
  3. Mai
  4. Attaruhu
  5. Albasa
  6. Maggi
  7. Curry
  8. Venigar
  9. Dark soy souce
  10. Kabeji
  11. Tumatur

Umarnin dafa abinci

Minti ashirin da biyar
  1. 1

    Da farko na gyara kazata nayi marinating da venigar,soy sauce,attaruhu,albasa,maggi,mai

  2. 2

    Bayan nayi nasa a fridge tsawon rabin awa sena daukoshi na kuye a poilpaper nasa akan faranyin gashi sena kunna oven yyi dumi sena tura

  3. 3

    Bayan lokaci kadan na dube nazuba su curry na kuma bbashi time bayan yyi sena hadashi da kabeji da tumatu da albasa akaci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_17405901
rannar

sharhai

Similar Recipes