Cookies

sa'adah
sa'adah @cook_18385630

Anasha da shayi#rukys

Cookies

Anasha da shayi#rukys

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupFulawa
  2. 250grm bota
  3. 1 cupSukari
  4. 1 tspFulabo
  5. 1Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko nasamu roba nazuba bota da sukari na bugashi kamar na cake nafasa kwai da fulebo nakara mutstsukewa sannan nazuba fulawata na mutstsuka ahankali ake nutstsukewa

  2. 2

    Nadauki faranting gashina naringa mulmulawa yadda nakeson adonshi wani kuma nayi da cokali me yatsu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sa'adah
sa'adah @cook_18385630
rannar

sharhai

Similar Recipes