Hanjin ligidi

Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_17405901

Munason hanjin ligidi lokacin muna makaranta shiyasa yanzu nakeyiwa yara suma sunaso #ALAWA

Hanjin ligidi

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Munason hanjin ligidi lokacin muna makaranta shiyasa yanzu nakeyiwa yara suma sunaso #ALAWA

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti goma
Mutum uku
  1. Sugar rabin kofi
  2. Ruwa rabin kofi
  3. Lemon stamina guda daya
  4. Kala kadan
  5. Tsinke
  6. Roba

Umarnin dafa abinci

Minti goma
  1. 1

    Wannan sune kayan hadin da zaa nema

  2. 2

    Sena zuba ruwa a kasko da sugar na dora akan wuta

  3. 3

    Daya Rafael sena matsa lemon stank aciki

  4. 4

    Bayan ya kuma tasafa sena zuba kala kadan

  5. 5

    Sena barshi ya kuma yi sena sauke na saka tsinken a flate na zuzzuba

  6. 6

    Bayan yasha iska se mukasha 😅

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_17405901
rannar

sharhai

Similar Recipes