Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Madaran gari kofi hudu
  2. Siga kofi biyu
  3. Lemon tsami daya
  4. Ruwa kofi daya da rabi

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki zuba ruwa a tukunya ki matse lemon tsami ki zuba siga ki dora akan wuta ki barshi yayita nuna har sai yayi danko sai sauke ki ringa zuba madaran kina juyawa

  2. 2

    Sai ki barbada madara a leda ki juye albishir ki sake zuba wata madaran akai kisa muciya kiyi fadi dashi sai ki yayyanka shikenan zakiji shi kamar cingam

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments

Written by

Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
on
Jos

Similar Recipes