Soyayya taliya da kwa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya
  2. Albasa
  3. Kwai
  4. Tarugu
  5. Magi
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki tafasa taliyarki kisata da kwado tatsane.

  2. 2

    Sannan kijajjaga taruguki da albasa.

  3. 3

    Kifasa kwai ki kisa taruguki da albasa da magi kikadashi.

  4. 4

    Sanna ki dauko taliyaki kizoba cikin kwai ki juyata.

  5. 5

    Sai ki aza mai ki yayi zafi sannan kizuba taliyarki kina motsawa a hankali har ta soyu,sai ki kwashe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
maman husna
maman husna @bebynyaya002
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes